Tehran (IQNA) Alawah Baitam dan kasar Morocco ne da Allah ya yi masa baiwa ta rubutun larabci, wanda ya kammala rubutun cikakken kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3486283 Ranar Watsawa : 2021/09/07
Daya daga cikin malaman makarantun kur’ani a Najeriya ya yi kira ga masu hali da su taimaka ma Wadannan makarantu.
Lambar Labari: 3484366 Ranar Watsawa : 2020/01/01
Bangaren kasa da kasa, ministan ma’aikatar kula da harkokin addini a Aljeriya ya yi rangadi a makarantun allo na garin Garadiyya.
Lambar Labari: 3484175 Ranar Watsawa : 2019/10/21
Bangaren kasa da kasa, akwai yara kimanin miliyan daya da suke koyon karatun kur’ani a makarantun allo a Aljeriya.
Lambar Labari: 3484163 Ranar Watsawa : 2019/10/17
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Sudan ta sanar da cewa tana da shirin gudanar da wasu sabbin tsare-tsae dangane da makarantun allo a kasar.
Lambar Labari: 3483427 Ranar Watsawa : 2019/03/05
Bangaren kasa da kasa, ana shirin kyautata makarantun kur'ani da ake gudanar da karatun allo a kasar Iretria wadanda su ne asali ta fuskar karatu kur'ani a kasar.
Lambar Labari: 3481522 Ranar Watsawa : 2017/05/17